Murnar Maulidin manzon Allah

IQNA

Tehran (IQNA) shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya aike da sakon taya murnar maulidin manzon Allah (SAW) ga shugabannin kasashen msuulmi na duniya.
Lambar Labari: 3485328    Ranar Watsawa : 2020/11/02